Ad

EnglishFrenchSpanish
ApkOnline Logo

ApkOnline favicon

Audio Book of Bulugul Maram by Sheik Jafar MP3 Download

Download Audio Book of Bulugul Maram by Sheik Jafar MP3 APK

Audio Book of Bulugul Maram by Sheik Jafar MP3

The official app & game

Distributed by ApkOnline

 

SCREENSHOTS

Ad


DESCRIPTION

Run this app named Audio Book of Bulugul Maram by Sheik Jafar MP3 or download it using ApkOnline. You can do it using our Android online emulator.

Assalamu alaikum wa rahmatullahi wa barakaatuh,

Cikakken karatun littafin Bulugul Maram mp3 tare da Sheik Jafar Mahmud Adam

Wannan manhajja ce domin kawo muku cikakken karatun littafin Bulugul Maram mp3 wallafar Sheikh al-Hafidh ibn Hajar al-Asqalani (1372 1448). Mai fassarar shine Sheik Jafar Mahmud Adam. Buluugul Maram mp3 Shaykh Mahmud Jaafar. Wannan littafi ya kunshi hadisai ne na hukunce - hukuncen Shariah wato Ahadith al-Ahkam

Wannan manhajja ta Buluugul Maram Sheikh Jaafar na bukatar a kunna data domin tayi aiki.

Domin samun wadansu littafan (sauti) kamarsu:

Siffatus salatin Nabiyyi mp3 by sheikh jafar
Umdatul ahkam
kitab tauhid
arbauna hadith
Riyadhus saliheen da dai sauransu

Duba cikin play store.

Idan akwai wani littafi ko wata lacca ta sheikh jafar da kuke bukatar ku gani cikin wannan gida to zaku iya aikomin da sako na kai tsaye ta yin amfani da email din developer ko kuma ku rubuta a review naku na wannan manhajja.

Idan kunji dadin wannan manhajja ta Bulugul Maram Sheikh Jaafar Mahmud to kada a manta a yada ta zuwa ga sauran yanuwa musulmai Hausawa ta whatsapp, Facebook, email da sauraran kafofin sadarwa. Allah ya karba mana baki daya aameen.

Kada a manta ayi rating din wannan Bulugh al-Maram min Adillat al-Ahkam tauraro biyar cikin wannan gida. Hakan zai kara fito da app din fili sannan yanuwa zasu ganshi ba tare da sun wahala sosai ba.

Wassalamu alaikum wa rahmatullah. Ku huta Lafiya.
Run or download Audio Book of Bulugul Maram by Sheik Jafar MP3 using our android online emulator from ApkOnline.net

ADDITIONAL INFORMATION:

Developer: KareemTKB

Genre: Music & Audio

App version: 3.1

App size: 4.2M

Comments:

The first one has downloaded but the second one is still buffering

Very nice and educative app

To understand more things in islamic teaching process

I cant listen to any of d audios

Easy app to understand knowledge'


Try Audio Book of Bulugul Maram by Sheik Jafar MP3 online

Try it online before its download. Use our platform UptoPlay for trying online any Android application or game.